Labarai An Dakatar Da Wani Hakimi Kan Zargin Ragargaje Wani Matashi Posted onJuly 4, 2023July 4, 2023 Majalisar Masarautar Zazzau ta dakatar da Alhaji Mustapha Adamu Ubaidullah daga kujerarsa ta Marafan Yamman Zazzau. Alfijir Labarai ta rawaito Masarautar ta ce daukar matakin ya …