Labarai Yadda Aka Yi Jana’izar Surukar Tsohon Shugaban Najeriya Buhari A Zariya Posted onJuly 1, 2024July 1, 2024 An yi jana’izar matar surukin tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari, Alhaji Muhammad Sani Sha’abban. A ranar Lahadi aka yi jana’izar Hajiya Bilkisu a unguwar GRA …