Labarai, NAHCON Shugaba Tinubu Ya Tumbuke Shugaban Hukumar Alhazai Jalal Arabi Ya Nada Wani Posted onAugust 20, 2024August 20, 2024 Daga Aminu Bala Madobi Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya sallami Shugaban Hukumar Alhazai ta Najeriya (NAHCON), Malam Jalal Arabi. Alfijir labarai ta ruwaito sallamar …