Bauchi, Labarai Ibtila’i! Guguwar Iska Ta Lalata Gidaje Sama Da 450 A Kuletu Dake Karamar Hukumar Dass A Jihar Bauchi Posted onJune 16, 2025June 16, 2025 A yammacin jiya Lahadi da ta gabata iskar guguwa mai karfin gaske ta lalata tare da ruguza gidaje sama da 450 a unguwar Kuletu dake …