Labarai Ibtila’i! Gini Ya Danne Kan Wani Ba Indiye A Yankin Zaria, Ya Mutu Posted onJune 11, 2025June 12, 2025 Daga Aminu Bala Madobi Wani ɗan ƙasar Indiya ya gamu da ajalinsa sakamakon ruftawar katangar kamfanin da yake yi wa aiki a kansa. Ba Indiyen …