Labarai, Nigerian Army Labari Mai Dadi: Sojoji Sun Kashe ‘Yan Ta’addan ISWAP 5, Sun Kwato Makamai Da Dama A Borno Posted onMay 24, 2025May 24, 2025 Daga Aminu Bala Madobi Dakarun sojojin Najeriya na Operation HADIN KAI sun yi nasarar dakile wani harin ta’addanci da kungiyar ISWAP suka kai wa sansanin …