Alamuran Yau Da Kullum, Labarai Fastar yakin neman zaben shugabancin kasa ta Ganduje/Uzodima ta karade shafukan sadarwa Posted onAugust 18, 2024August 18, 2024 Fastar tsohon gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, da gwamnan jihar Imo, Hope Uzodinma ta neman tikitin takarar shugaban kasa na hadin gwiwa a 2027, …