Labarai, NDLEA NDLEA ta kama wata ƴar ƙasar Afirka ta Kudu da hodar iblis a filin jirgin sama na Abuja Posted onJuly 12, 2026July 12, 2026 Hukumar yaƙi da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa (NDLEA) ta kama wata ƴar ƙasar Afirka ta Kudu mai shekara 38, Will Jessica Ann, …