Labarai Da Ɗumi Ɗuminsa: Gbajabiamila Ya Yi Barazanar Damke Gwamnan Babban Bankin CBN Posted onJanuary 26, 2023January 26, 2023 Alfijr ta rawaito Shugaban Majalisar Wakilan Najeriya Femi Gbajabiamila ya ce zai bayar da sammacin kama Godwin Emefiele, gwamnan babban bankin Najeriya (CBN) da manajan …