Labarai Wata Sabuwa: An saki fasto an kuma tsare wanda ya kai kuɗin fansa Posted onApril 11, 2025April 11, 2025 Tun da farko, masu garkuwar sun buƙaci kuɗin fansa Naira miliyan ɗari (N100m) ne daga shugabannin cocin. ’Yan bindigan da suka sace Fasto Samson Ndah …