AKTH, Labarai Wasu Iyali na zargin rashin kulawar jami’an asibitin Aminu Kano ya janyo mutuwar yar’uwarsu bayan ta haihu. Posted onJune 24, 2025June 24, 2025 Iyalan wata mata da ta rasu bayan ta haihu a asibitin koyarwa na Aminu Kano (AKTH) sun zargi cibiyar da sakaci da rashin kayan aikin …