Labarai Tarihi! Abinda Ya Kamata Ku Sani Game Da Rayuwar Bello Galadanchi Lakabin (Dan Bello) Posted onAugust 19, 2024August 19, 2024 Daga Aminu Bala Madobi Bello Habib Galadanchi wanda akafi sani da Dan Bello, dan asalin jihar Kano Nigeria ne, an haifeshi a kwalejin jihar Pennsylvania …