Labarai EFCC ta karɓi ƙorafi kan Kwankwaso game da kadarori 10 da ake zargin suna da alaƙa da shi Posted onNovember 24, 2026 Hukumar Yaƙi da Yi wa Tattalin Arzikin Ƙasa Ta’annati (EFCC) ta karɓi ƙorafin da wata ƙungiya mai suna Society for Anti-Corruption and Good Governance Initiative …