Labarai Balaraba Ganduje Ta Maka Tsohon Mijinta A Kotu Kan Zargin Lakada Mata Duka Posted onMay 19, 2023May 20, 2023 Alfijr ta rawaito Kotun Majistiri mai lamba 69 da ke Kasuwar Sabon Gari a Kano ta soma sauraron Ζ™arar da Asiya Balaraba Ganduje ta kai …