Labarai Cikakken Bayani Akan Maganar Auren Jinsi (LGBTQ) Tare Da Barr Abba Hikima Posted onJuly 6, 2024July 6, 2024 Gaskiya ne, a yarjejeniyar Samoa babu inda aka ambaci auren jinsi ko yancin LGBTQ. Amma ba anan gizo yake saka ba. Ko a kasashen Turai …