Labarai, NNPP Siyasa! Wani Shugaban Karamar hukuma ya fita daga APC ya koma NNPP a Kano Posted onFebruary 6, 2024February 6, 2024 Shugaban Karamar hukumar Nasarawa Auwal Lawan Shu’aibu wanda aka fi sani da aranposu ya bayyana ficewar sa daga jam’iyyar APC zuwa NNPP mai mulkin jihar …