Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Tag: Amurka

FB IMG 1751881587688
Amurka, Labarai

Shugaban Amurka Trump ya caccaki Musk kan yunƙurin kafa sabuwar jam’iyya a Amurka

Posted onJuly 7, 2025July 7, 2025

Shugaban Amurka Donald Trump ya caccaki tsohon mashawarcinsa, Elon Musk, kwana guda bayan hamshaƙin attajirin ya sanar da cewa zai kafa sabuwar jam’iyyar siyasa a …

IMG 20250627 WA0221
Iran, Labarai

Khamenei Na Iran Ya yi Barazanar sake kai farmaki kan sansanonin Amurka idan aka kai masa hari.

Posted onJune 27, 2025June 27, 2025

Daga Aminu Bala Madobi Kalaman Jagora Ayatollah Ali Khamenei na zuwa ne kwanaki biyu bayan tsagaita wuta da aka kawo karshen yakin kwanaki 12 tsakanin …

FB IMG 1750678968423
Iran, Labarai

IRAN Ta Kakkabo Jirgin HERMES-900 Mara Matuki

Posted onJune 23, 2025June 23, 2025

Iran ta wallafa ragowar jirgin Hermes-900 na Isra’ila wanda ya kakkabo lokacin da yake shawagin leken asiri a birnin Tehran…. KARIN BAYANI AKAN JIRGIN HERMES-900 …

FB IMG 1750496858316
Iran, Labarai

Iran ta lalata cibiyar kimiyya mafi muhimmanci a Isra’ila

Posted onJune 21, 2025June 21, 2025

Iran ta lalata cibiyar binciken kimiyya mafi muhimmanci a Isra’ila, wato cibiyar kimiyya ta Weizmann Institute of Science da ke birnin Tel Aviv. Cibiyar, wadda …

FB IMG 1750249234576
Iran, Labarai

Zamu yi wa Amurka lahanin da ba zai gyaru ba idan ta kai mana hari – In Ji Ayatollah

Posted onJune 18, 2025June 18, 2025

Jagoran Addinin Iran, Ayatollah Ali Khamenei, ya yi gargaɗi cewa Iran za ta mayar da mummunan martani idan Amurka ta ɗauki matakin soji kan ƙasar. …

IMG 122328 17625 1750159444832
Iran, Labarai

Matatar man Isra’ila da ke yankin Haifa ta dakatar da ayyukanta gaba daya bayan harin da Iran ta kai mata.

Posted onJune 17, 2025June 17, 2025

Hukumar gudanarwar matatar man ƙasar Isra’ila da ke yankin Haifa ta sanar cewa matatar ta dakatar da ayyukanta ɗungurungum bayan harin da Iran ta kai …

IMG 20250523 WA0531
Amurka, Labarai

Gwamnatin Amurka Ta Haramtawa Jami’ar Harvard Baiwa ‘Yan Najeriya Gurbin Karatu.

Posted onMay 23, 2025May 23, 2025

Daga Aminu Bala Madobi Gwamnatin Amurka karkashin jagorancin Shugaba Donald Trump ta haramtawa jami’ar Harvard baiwa daliban Najeriya da sauran kasashen duniya gurbin karatu a …

Screenshot 20240427 105932 Facebook
Labarai

Tsarabar Da Gwamnonin Arewacin Nijeriya 10 Suka Samo A Ziyarar Da Suka Kai Amurka

Posted onApril 27, 2024April 27, 2024

Jihohin arewacin Nijeriya su ne suka fi fama da matsalar tsaro, inda ‘yan bindiga da masu sace mutane domin neman kudin fansa, suka addabi yankin, …

Labarai

Amurka Tayi Gargaɗi Da Jan Kunne Ga Ƴaƴanta Zuwa Jihohi 18 A Najeriya

Posted onSeptember 24, 2023September 24, 2023

Gwamnatin Amurka tana da iyakacin ikon ba da agajin gaggawa ga ‘yan kasar Amurka a yankuna da dama na Najeriya saboda yanayin tsaro.” Alfijir Labarai …

Labarai

Kasar Amurka na shirin haramta amfani da shafin TikTok a ƙasar

Posted onMarch 8, 2023

Alfijr ta rawaito Fadar gwammnatin Amurka ta ce tana goyon-bayan wani ƙudirin doka na gamayar jam’iyyun siyasar ƙasar biyu da zai bai wa Shugaba Biden …

© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab