Labarai Ibtila’i! An Tsinci Gawar Wani Ango Ɗan wata 4 da Aure A Rataye Posted onJune 11, 2023June 11, 2023 Alfijir Labarai ta rawaito an tsinci gawar wani sabon ango mai shekara 30, Usman Sani Goga, rataye a Karamar Hukumar Babura ta Jihar Jigawa. Marigayin, …