Sakon Hajiya Dr. Maryam Sani Abacha Ga Ɗaukacin Musulmin Duniya

Barka da Sallah Eid-el-Maulud!

Farin cikin wannan rana mai albarka na hauhawar shugaba (SAW) ya cika zukatanmu farin ciki da murmushi.

Haihuwar Annabi Muhammadu Sallahu Alaihi Wasallim (SAW) wata rana ce ta musamman a rayuwarmu.

Ina mika sakon fatan alheri cikin farin ciki ga daukacin musulmin duniya.

Zan yi amfani da wannan rana wajen tunatar damu wajen yiwa kasa addu’a da jihohinmu, Allah ya warware mana dukkanin damuwarmu baki ameen.

Muna taya daukacin al’ummar musulmin duniya murnar zagayowar ranar haihuwar fiyayyen halitta Annabi Muhammadu (SAW).

Hajiya Dr. Maryam Sani Abacha

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijir Labarai 👇

https://chat.whatsapp.com/FNim39ly65N2CzcTt8FgWb

One Reply to “Sakon Hajiya Dr. Maryam Sani Abacha Ga Ɗaukacin Musulmin Duniya”

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *