
Allah yayiwa Alh Sani Dahiru yakasai (SDY) rasuwa, a yau Alhamis.
Za ai janaizarsa a gobe juma’a da misalin karfe takwas na safe 8:00am a gidansa Dake kofar Nassarawa kano
Allah ya jikansa da rahama Allah gafarta masa Allah ya bawa iyalan Hakurin rashinsa.
Sauran bayanai na nan tafe…
Allah ya jikansa da rahama
Allahu Akbar, Allah gafarta masa,ya bawa iyalan sa hakurin, ya jikansa darahama