Halin Da Naira Ta Ke Ciki Akan Kudaden Waje A kasuwar Canji A Yau Laraba

IMG 20240111 112459

Alfijir Labarai ta rawaito Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa  Kano A Yau

Dollar zuwa Naira

Siya = 1608  / Siyar= 1614

Pounds zuwa Naira

Siya = 2070 / Siyarwa = 2080

Yuro zuwa Naira

Siye = 1870 / Siyarwa = 1880

Riyals zuwa Naira

Siye = 448 / Siyarwa = 453

CFA NG  Zuwa Naira

Siya = 2600 / Siyarwa = 2610

CFA CMR Zuwa Naira

Siya= 2450 / 2460

Yan Zuwa Naira

Siye = 190 / Siyarwa = 200

UAE Durham Zuwa Naira

Siya= 400 / Siyarwa= 410

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijir Labarai 👇

https://chat.whatsapp.com/KoLt2IMlnQfJPP6zNrcNKD

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *