
Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Litinin a Kasuwar Wapa

1. Dollar zuwa Naira
Siya = 745/ Siyarwa = 750
2. Pounds zuwa Naira
Siya = 880 / Siyarwa = 935
3. Yuro zuwa Naira
Siye = 770 / Siyarwa = 810
4. Riyals zuwa Naira
Siye = 190 / Siyarwa = 208
5. CFA Zuwa Naira
Siya = 1120 / Siyarwa = 1155
6. Yan Zuwa Naira
Siye = 81 / Siyarwa = 88
Wannan shine yadda take kasance a kasuwar Canjin kudi (Shinku) a yau Litinin, a Kasuwar Wapa kano

Karku manta da Cewar a kowane lokacin farashin na iya hawa ko Sauka a Kasuwar

Don Neman Karin bayani A Kira
08028404926
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
Facebook. Alfijr Labarai
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai