Gobara Ta Tashi A Kasuwar Kayan Abinci Ta Singa A Kano

Alfijr ta rawaito wata Gobara ta tashi a kasuwar kayan abinci da ke Singa kan titin Bello road cikin birnin Kano.

Wani makocin shagon da abin ya faru ya ce ya kyautata zaton wutar Lantarki ce ta haddasa tashin wutar.

Yanzu haka jami’an kashe gobara ta jihar Kano suna cinkin kokarin su wajen shawo kan wutar.

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

Facebook. Best seller Channel
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai

https://chat.whatsapp.com/Cy5n7eXK4wrHMIEYBSYpcQ

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *