Ganduje Ya Kori Baba Impossible Daga Kan Kujerar Kwamishinan Addinai.

Alfijr ta rawaito wata Sanarwa da Kwamishinan yada Labarai Muhammad Garba ya rabawa manema Labarai, yace Gwamnatin ta samu Baba Impossible wajen yin gaban Kasa na rage ranakun aiki ga Ma’aikan Ma’aikatarsa ba tare da tuntubar Gwamnatin ba wato ya rage musu ranakun Laraba da Jumu’a.

Sannan Kuma baya biyayya ga Gwamnatin sau da Kafa kamar yadda yayi alkawari a kama Aikinsa.

Tuni dai Gwamnan ya aike da sunan Dr. Nazifi Ishaq Bichi na Jami’ar Bayero ga Majalisar Dokokin Jihar Kano Dan maye gurbin Baban.

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

Facebook. Best seller Channel
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇

https://chat.whatsapp.com/F86a4baiSZU4aMOt7yuBfE

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *