Alƙaliyar dake sauraren shari’ar da ake tsakanin Atiku Abubakar da shugaba Tinubu Nancy Maldonado ta tabbatar da nasarar Atiku.

Mai Shari’a ta umarci jami’ar Chikago tayi gaggawar sakin takardun karatun Shugaban ƙasar Nigeria Bola Ahmed Tinubu daga yau zuwa ranar litinin.

Alƙaliyar tayi fachali ta roƙon Shugaba Tinubu don hana sakin sakamakon karatun nasa..


Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijir Labarai 👇
https://chat.whatsapp.com/FNim39ly65N2CzcTt8FgWb