Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Category: NNPP

FB IMG 1696695031022
Labarai, NNPP

Da Ɗumi Ɗuminsa! Kotun Daukaka Kara ta tabbatar da ɗan majalisar tarayya na NNPP a Kano

Posted onOctober 7, 2023October 7, 2023

Daga Rabiu Usman Kotun Daukaka ƙara dake zaman ta a birnin tarayya Abuja, ta tabbatar wa da ɗan majalisar tarayya mai wakiltar ƙaramar hukumar Tarauni …

Labarai, NNPP

Alakanta ƴaƴan NNPP Da Ta’addanci Da Mai Shari’a Anya yayi Jam’iyyar ta yi Allah wadai da kalaman

Posted onSeptember 26, 2023September 26, 2023

Babban mai bincike na jam’iyyar NNPP, Barista Ladipo Johnson, ya caccaki kotun sauraron kararrakin zaben gwamnan jihar Kano, kan kalaman da kwamitin ya bayar ga …

Labarai, NNPP

Hukuncin Kotu: Kwankwaso ne ya siyar mana da kujerar gwamna ga APC – In Ji Abass

Posted onSeptember 21, 2023September 21, 2023

“Muna so mu yi amfani da wannan hanya domin mu gargade shi, da ya nisanta kansa daga jam’iyyar NNPP, ba ma son cin amana a …

Labarai, NNPP

Ana Wata: Jam’iyyar NNPP Ta Kori Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso

Posted onSeptember 5, 2023September 5, 2023

Kwamatin ya yi gargadin cewa, rashin bayyana gaban kwamitin ladabtarwar, zai iya jawi korar Kwankwaso daga jam’iyyar kamar yadda kundin tsarin mulkin jam’iyyar ya tanada …

Labarai, NNPP

Tirka-Tirka! NNPP Za Ta Binciki Kwankwaso Da Wasu Kan Zargin Karkatar Da Biliyan 1 N1b

Posted onSeptember 4, 2023September 4, 2023

Tsagin jam’iyyar NNPP karkashin jagorancin Manjo Agbo ya bayyana cewa za su binciki dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar, Sanata Rabi’u Kwankwaso da wasu daga …

Labarai, NNPP

Kwankwaso ne kadai ke da maganin rikicin NNPP – Masu ruwa da tsaki

Posted onSeptember 3, 2023September 3, 2023

Yayin da jam’iyyar ke kara shiga rudani, masu ruwa da tsaki sun ba da shawarar a gudanar da taro domin warware batutuwan da kuma tsara …

Labarai, NNPP

Da Ɗumi Ɗuminsa! Jam’iyyar NNPP Ta Dakatar Da Kwankwaso

Posted onAugust 29, 2023August 29, 2023

Kwamitin amintattu (BoT) na jam’iyyar NNPP mai alamar kayan marmari sun sanar da dakatar da  Rabiu Musa Kwankwaso na tsawon watanni shida saboda zarginsa da …

Labarai, NNPP

Shugaban NNPP Ya Gargaɗi Shugaban APC Na Ƙasa Ganduje Kan Kwankwaso

Posted onAugust 8, 2023August 8, 2023

Jam’iyyar NNPP ta kasa ta gargadi Shugaban jam’iyyar APC na kasa Abdullahi Umar Ganduje da cewa hawainiyarsa ta kiyayi ramar dan takararsu na Shugaban Kasa …

Posts pagination

‹ 1 2
© 2025 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab