Skip to content

cropped Main AlfijirNews Logo 1.jpg

home
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Category: NDLEA

NDLEA
English, NDLEA

NDLEA Uncovers Cross-Border Drug Syndicates, Arrests Six Suspected Kingpins

Posted onNovember 10, 2024November 10, 2024

Cocaine and opioids worth billions of naira were also recovered from the suspects, the agency’s spokesman, Femi Babafemi, said. The National Drug Law Enforcement Agency …

FB IMG 1720370701158
Labarai, NDLEA

Hukumar NDLEA ta kama wani mai hidimar kasa da fataucin kwayoyi a Kano

Posted onJuly 7, 2024July 7, 2024

Jami’an hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa, NDLEA, sun kama wani matashi mai suna Yusuf Abdulrahman, mai shekaru 25, mai hidimar …

IMG 20240421 WA0118
English, NDLEA

51.90kg heroine and others seized as NDLEA arrests three wanted drug kingpins.

Posted onApril 21, 2024April 21, 2024

From Aminu Bala Madobi The National Drug Law Enforcement Agency (NDLEA) has apprehended three individuals belonging to an organized criminal group engaged in illicit drug …

FB IMG 1711907279967
Labarai, NDLEA

NDLEA Ta Kama Wata Mata Da Ɓoye Kilo 10.70 Na Tabar Wiwi Da Ake Shirin Kaiwa Ƙasar Qatar

Posted onMarch 31, 2024March 31, 2024

An Damke matar ne da kilo goma na wiwi a filin jirgin Murtala Muhammed da ke Legas. Alfijir labarai ta rawaito Jami’an Hukumar da ke …

Screenshot 20240331 163549 com.facebook.katana edit 6924011737484
English, NDLEA

NDLEA: More than three tonnes of cannabis burned in Edo forests

Posted onMarch 31, 2024March 31, 2024

NDLEA spokesman disclosed that three suspects, James Thankgod, Wisdom James and Akpa Festus, were arrested on Thursday, March 28, in connection with the farms. Not …

FB IMG 1705321444130
Labarai, NDLEA

NDLEA Ta Magantu Kan Cewar Dalibai 6 Cikin 10 Suna Amfani Da Miyagun Kwayoyi A Kano

Posted onJanuary 15, 2024January 15, 2024

Hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA a jihar Kano ta yi karin haske kan wani rahoto da ke cewa dalibai …

IMG 20231210 202322
Labarai, NDLEA

NDLEA ta tarwatsa wani gasar shan kwayoyi a gidan biki tare da kama Ango  

Posted onDecember 10, 2023December 10, 2023

Hukumar NDLEA ta tarwatsa wani bikin daurin aure a Katsina inda aka gudanar da gasar shan miyagun kwayoyi a wata unguwa Shola Quarters, an kama matasa …

Labarai, NDLEA

NDLEA Ta Kama Abubuwa Masu Fashewa 399, Da Haramtattun Kwayoyi A Neja

Posted onSeptember 16, 2023September 16, 2023

A kalla bama-bamai 399 ne jami’an hukumar yaki da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa suka kwato daga hannun wani mai suna Asana Leke mai shekaru 39 …

Labarai, NDLEA

Hukumar NDLEA Ta Kama Dala Miliyan 20 Ta Jabu

Posted onAugust 20, 2023August 20, 2023

Wannan na zuwa ne a daidai lokacin da farashin dalar Amurka ke kara hawa da sauka a Nijeriya Alfijir Labarai ta rawaito Jami’an hukumar NDLEA …

Labarai, NDLEA

NDLEA Ta Kwace Tabar Wiwi Mai Nauyin Kilogiram 1,500 A Jihar Kano

Posted onJuly 25, 2023July 25, 2023

“Muna ci gaba da taka-tsan-tsan tare da sadaukar da kai wajen tabbatar da doka da kuma kare al’ummar jihar Kano.” Alfijir Labarai ta rawaito a …

Labarai, NDLEA

NDLEA Ta Kama Tarin Gurbataccen Gas Mai Saka Mutane Dariya An shigo Da Shi Nijeriya

Posted onJuly 14, 2023July 14, 2023

Kwanaki biyu bayan hukumar hana sha da da fataucin miyagun kwayoyi ta Nijeriya, NDLEA ta yi umarnin saka ido kan yaduwa nau’in gas na “lauhing …

Labarai, NDLEA

NDLEA Ta Kama Jirgin Ruwa Makare Da Tabar Wiwi A Lagos

Posted onJune 25, 2023June 25, 2023

Hukumar NDLEA ta tabbatar da kama tabar wiwi da nauyinta ya kai kilo 5,344.1 a Jihar Lagos. Alfijir Labarai ta rawaito hukumar ta fara kamen …

Labarai, NDLEA

Wasu Diloli Sun Yi Kashin Kunshi 193 Na Hodar Iblis A Hannun NDLEA

Posted onMay 14, 2023May 14, 2023

Alfijr ta rawaito Wasu ’yan kasuwa biyu sun yi kashin kunshi 193 na Hodar Iblis bayan shafe kwanaki uku a hannun jami’an NDLEA Bayanai sun …

Labarai, NDLEA

NDLEA Ta Kama Tirela Biyu Makare Da Tabar Wiwi Da Wasu Tarin Kwayoyi

Posted onMay 7, 2023May 7, 2023

Alfijr ta rawaito Hukumar da ke yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta Nijeriya NDLEA, ta kama tireloli biyu dauke da tabar wiwi a …

Labarai, NDLEA

NDLEA Ta Sanar Da Ranar Fara Jarabawar Gwaji Ta Yanar Gizo Ga Masu Neman Aiki

Posted onMay 3, 2023May 3, 2023

Alfijr ta rawaito Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa ta sanar da yin jarabawar gwajin ta yanar gizo ga duk masu neman …

Labarai, NDLEA

NDLEA Ta Gano Kamfanin Hada A-Kuskura Tare Da Wasu Miyagun Kwayoyi

Posted onApril 30, 2023April 30, 2023

Alfijr ta rawaito hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyin a Nijeriya NDLEA ta ce ta gano wani kamfani da ake hada A-kuskura a …

Labarai, NDLEA

NDLEA Ta Jagoranci Tabbatar Da Ɗaurin Rai Da Rai Kan Mutane 37 A Kano

Posted onApril 10, 2023April 10, 2023

Alfijr ta rawaito Hukumar yaki da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa (NDLEA), reshen jihar Kano, ta ce ta samu hukuncin daurin rai da rai ga …

Labarai, NDLEA

NDLEA Ta Kama Tubabben Ɗan Boko Haram Da Wani Basarake Bisa Safarar Kwayoyi

Posted onMarch 12, 2023

Alfijr ta rawaito Hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA, ta kama wani tsohon mayakin kungiyar ta’adda ta Boko Haram, Alayi …

Labarai, NDLEA

NDLEA Ta Kama Miyagun Kwayoyi 13,125kg, Da Mutane 793

Posted onMarch 7, 2023

Alfijr ta rawaito hukumar yaki da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa ta kama kilo 13,125 na miyagun kwayoyi tare da cafke mutane 793 a babban …

Labarai, NDLEA

NDLEA Ta Kama Ƙwayoyi Masu Yawa A Jihohin Najeriya Huɗu

Posted onJanuary 8, 2023January 8, 2023

Alfijr ta rawaito Hukumar Hana Sha Da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Najeriya NDLEA ta ce ta kama wasu ƙwayoyi masu yawa a jihohin ƙasar huɗu. …

Posts pagination

‹ 1 2 3 4 5 ‹
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab