Alfijir Labarai Na Gayyatarku Ɗaurin Auren Iyalan Alh Yusuf Dandada Da Abubakar Iya Sambo

Iyalan Marigayi Alh Yusuf Dandada Durumin Iya

Dana

Alh Abubakar Iya Sambo na Gayyatarku Ɗaurin Auren Yayansu

Ka fatanin Iyalan na Gayyatar yan uwa da abokan arzikin halartar auren ƴaƴansu.

Kabiru Yusuf Dandada (Harka)

Da Amaryarsa

Hauwa Abubakar Iya Sambo

Sai aure na biyu

Ibrahim Yusuf Dandada (Sakatare)

Da Amaryarsa

Aisha Abubakar Iya Sambo

Wanda za a daura a ranar Asabar 14 ga watan October 2023.

Za a taru a unguwar Durumin Iya kofar gidan Alh Yusuf Dandada

Za a ɗaura auren ne karfe 11 na safe a kofar gidansu Faruku iya Sambo

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijir Labarai 👇

https://chat.whatsapp.com/K8z1chFesJeCf99QehWJPo

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *