
Allah ya yiwa Alh Khamis Bala dake unguwar Durumin Iya rasuwa daren Litinin, anyi Jana’izarsa a ranar Talata da karfe 10:00 a Masallacin juma’a kofar Fatalwa karkashin jagorancin Mai martaba Sarkin Kano
Ya rasu ne yana da shekaru 75, bayan rashin lafiya da ya sha fama.
Kafin rasuwarsa Fitaccen ɗan kasuwa ne a kasuwar Kantin Kwari dake birnin Dabo.
Ya rasu ya bar mata 2 da yaya da jikoki da dama.
Cikin Ƴaƴansa akwai Alh Abba Khamis Bala Fitaccen Ɗan kasuwa.
Allah ya jikansa da rahama Allah ya bawa iyalansa hakurin rashin sarkin zumunci ameen.
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
Facebook. Alfijr Labarai
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇
Amen