Da Ɗumi Ɗuminsa:: INEC Ta Bayyana Tinubu ‘Dan APC Ne Ya Lashe Zaɓen Shugaban Ƙasa A 2023

Alfijr ta rawaito Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta bayyana Asiwaju Ahmed Tinubu na jam’iyyar APC a matsayin wanda ya lashe zaben shugaban kasa na 2023.

Tinubu ya samu kuri’u 8,805,655 inda Atiku Abubakar na jam’iyyar PDP ya samu kuri’u 6, 984,290, yayin da dan takarar jam’iyyar Labour, Peter Obi ya zo na uku da kuri’u 6,093,962.

Da yake ayyana Tinubu a matsayin zababben shugaban Najeriya da misalin karfe 4.08 na safiyar Laraba 1 ga Maris, 2023, shugaban INEC Farfesa Mahmoud Yakubu ya ce tsohon gwamnan jihar Legas ya cika sharuddan doka.

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

Facebook. Alfijr Labarai
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇

https://chat.whatsapp.com/KrigvNKcneVBHxctLUQ0ux

3 Replies to “Da Ɗumi Ɗuminsa:: INEC Ta Bayyana Tinubu ‘Dan APC Ne Ya Lashe Zaɓen Shugaban Ƙasa A 2023

  1. Congratulations God has answered the masses prayers for getting the best person to bring Nigeria out of its numinous problems May God be your Guide in all your activities towards serving our dear country Nigeria. Ismaila Tanko Wudilawa kano.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *