Alfijr ta rawaito Babban Bankin Najeriya CBN ya kuma musanta rahoton tattaunawarsu da BBC na cewar ‘yan Najeriya na iya kai tsofaffin takardun kudi na Naira 500 da 1,000 zuwa bankuna.

Cikin wata sanarwa da CBN din ya ce bai amince wa bankuna su karɓi tsofaffin takardun ba.
Rahotanni sun bayyana cewa wasu bankuna tuni suka fara aikewa da Sakonnin karta kwana ga abokan huldarsu da nufin su miƙa tsaffin kuɗaɗensu.
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
Facebook. Alfijr Labarai
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇