Alfijr ta rawaito za a gudanar da gagarumin binkin nadin sarauta na shugaban sashin kasuwanci na gidan radiyo freedom Alh Aminu Bello a matsayin matawallen Minjibir, wanda mai girma Hakimin garin zai na da shi duba da cancantarsa da jajircewarsa wajen É—aukar dawainiyar al’umma.
Za ayi wannan gagarumin nadin ne a fadar Hakimin Minjibir ranar Asabar 31/12/2022, da misalin karfe 11 na safe.

Muna Gayyatar kowa da kowa, domin yan magana sun ce! Abu namu maganin a kwabemu.
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
Facebook. Best seller Channel
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇