Barau Maliya Ya Gwangaje Mutanen Bagwai Da Jiragen Ruwa Na Zamani

Alfijr ta rawaito Jiragen Ruwan Dam Din Bagwai Sun Iso Yanzu Haka, Wadanda Sanatan Kano ta Arewa Barau I. Jibrin Maliya ya kawo da nufin magance matsalar ababen hawa a tashar jiragen ruwan.

hdrpl

Idan zaku tuna a watannin bayane aka samu gagarumin hatsarin Jirgin Ruwa a dam din na Bagwai, wanda har aka samu asarar rayuka ta kusan mutum Talatin, lamarin da ya gigita A’lummar Jihar Kano.

Wannan lamarin ne ya janyo hankalin Sanata Barau Jibrin Maliya ya ware zunzurutun Kudade aka siyo wadannan Jiragen Ruwan domin magance tasowar wata matsalar a yankin.

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

Facebook. Best seller Channel
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇

https://chat.whatsapp.com/F86a4baiSZU4aMOt7yuBfE

One Reply to “Barau Maliya Ya Gwangaje Mutanen Bagwai Da Jiragen Ruwa Na Zamani”

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *