
Alfijr ta rawaito an sake sheke Shugaban Ƙasar Faransa, Emmanuel Macron, mari a Bainar nasi.
Al amarin ya faru ne a ranar Lahadin da ta gabata a gaban jama a
Wani hoton bidiyon da aka yaɗa soshiyal midiya ya nuna yadda wata mata ta sharara wa Macron mari inda jami’an tsaro suka hanzarta ɗaukar mataki.
Wannan shi ne karo na biyu da Shugaban ke fuskantar irin wannan a baina jama’a.
Ko a Yunin 2021, wani mutum mai suna Damien Tarel, ya tsinka wa Macron ɗin mari a yankin Kudancin Faransa yayin da yake wani rangadi.
Ga video din
👇👇👇👇
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
Facebook. Best seller Channel
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai
https://chat.whatsapp.com/Cy5n7eXK4wrHMIEYBSYpcQ