Yadda Farashin Kayan Abinci Da Kayan Amfanin Gona Ke Gudana A Kasuwar Dandume, Karamar Hukumar Dandume, Jihar Katsina

IMG 184414 19326 1773942264071

Yadda take kasancewa a Kasuwar Hatsi ta NGELZARMA, JIHAR YOBE Da Kasuwar DANDUME, ƘARAMAR HUKUMAR DANDUME, JIHAR KATSINA
A ranar Asabar, 04/07/2026

Masara — ₦34,000 zuwa ₦35,000

Dawa Ɗan Lodi — ₦23,000 zuwa ₦27,500

Dawa Kaura — ₦31,000 zuwa ₦34,000

Shinkafa Shanshera — ₦30,000 zuwa ₦31,000

Gyada — ₦110,000 zuwa ₦115,000

Gangala (Bambara Nut) — ₦80,000 zuwa ₦81,000

Farin Wake Misra — ₦79,000 zuwa ₦82,000

Farin Wake Potiskum (Manya) — ₦73,000 zuwa ₦80,000

Jan Wake — ₦77,000 zuwa ₦82,000

Zobo (Gurguzu) — ₦32,000 zuwa ₦33,000

Aƙwaro — ₦10,000 zuwa ₦11,000

KASUWAR HATSI TA DANDUME, ƘARAMAR HUKUMAR DANDUME, JIHAR KATSINA

Asabar, 04/07/2026

Farar Masara — ₦31,000 zuwa ₦33,000

Jar Masara — ₦31,500 zuwa ₦34,000

Masarar Gugguru — ₦70,000 zuwa ₦75,000

Jar Dawa — ₦33,000 zuwa ₦36,000

Farar Dawa — ₦35,000 zuwa ₦38,000

Gero — ₦50,000

Dauro — ₦52,000 zuwa ₦55,000

Farin Wake — ₦95,000 zuwa ₦105,000

Oloyin / Dan Amarya — ₦105,000 zuwa ₦110,000

Waken Suya — ₦72,000 zuwa ₦74,000

Shinkafa Tsaba — ₦100,000 zuwa ₦120,000

Barkono Dan Minci — ₦45,000 zuwa ₦75,000

Barkono Zamfara — ₦40,000 zuwa ₦45,000

Barkono Dan Miyare — ₦25,000 zuwa ₦30,000

Shinkafa Samfareta — ₦35,000 zuwa ₦40,000

Kalwa — ₦92,000 zuwa ₦100,000

Rogon Dan Wake — ₦23,000 zuwa ₦25,000

Alkama — ₦50,000 zuwa ₦82,000

Busasshen Tumatir — ₦70,000 zuwa ₦90,000

Busasshen Kubewa — ₦70,000 zuwa ₦100,000

Farashin na iya sauyawa gwargwadon inganci da yanayin kasuwa.

Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835

Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇

https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *