Shugaban Kasar Burkina Faso Ibrahim Traore Ya saka dokar biyan tarar miliyan biyu da zaman gidan yari Na dindindin ga duk macen da ta bayyana tsiraicinta a kafafen sadarwa na zamani.
Yace hakan babbar Illaci ga alumma domin yana janyo su shagaltu da abubuwan sabon Allah da kuma rage musu kuzarin kishin Addini da ƙasarsu.
Daga ƙarshe yasa an rufe dukkanin shafukan yaɗa badala a yanar gizo a kasar Burkina Faso
Hakazalika ya dakatar da duk wasu shirye shiryen Fina finai masu nuna 5saraici a Kasar, .
Ya ƙara da cewa Africa an sanmu da martaba Al’adunmu Da Addinimu, saboda haka bana goyon bayan komawa baya Irin ta turawa
Domin samun sauran shirye-shiryen Alfijir labarai/Alfijir news ku shiga nan 👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇
https://chat.whatsapp.com/KoLt2IMlnQfJPP6zNrcNKD