Sakon Barka da Sallah daga bakin Alh Musa Jidda Dan Adalan Mubi Saraki

IMG 20250330 093220

Alh Musa Jidda Dan Adalan Mubi Saraki ya taya al’ummar musulmi murnar kammala azumi lafiya da murnar karamar Sallah

Dan Adala ya Æ™ara da cewa kamar yanda muka kammala ibada a watan Azumin daya gabata kuma muka koyi ayyuka masu kyau irinsu ;  tsoron Allah, biyayya ga dokokinsa , Sallah a lokacinta, kyauta, sadaqa, sada zumunta, tausayawa na kasa, girmama na gaba, tausayawa marayu da marasa galihu  da dukkan ayyyuka na kwarai. Muna Addu’ar Allah ya karba mana baki daya ya kuma bamu ikon dorewa da wadannan kyawawan dabi’uu.

Muna yiwa dukkan al’ummar Annabi masu  barka da Sallah da  fatan za’ayi  shagulgulan Sallah lafiya, sannan muyi amfani da wannan kwanaki na sallah wurin ziyartar yan’uwa da abokan arziki haka kuma karmu manta wurin saka wannan jiha tamu da kasa cikin addu’oinmu domin dorewar Zaman lafiya da yalwar arziki.

Domin samun sauran shirye-shiryen Alfijir labarai/Alfijir news ku shiga nan  👇

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇

https://chat.whatsapp.com/KoLt2IMlnQfJPP6zNrcNKD

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *