Gwamnan jihar kano Abba Kabir Yusuf ne ya sanar da sanya dokar hana fita ta awa ashirin hudu 24h a jihar.
Hakan ya biyo bayan yadda a yayin zanga-zangar magance yanwa da fatara a kasar ya koma sace sace da tarzoma.
Wannnan dalilin ne ya sanya Gwamnan kanon bin takwaransa na Borno wajen sanya dokar hana fita, domin a sami damar shawo kan matsalar.
Karin Bayani na nan tafe…
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇
https://chat.whatsapp.com/ELQRQyq1zGn7zpAVP8DwNj