Wasu fasatattun matasa sun cinnawa ofishin hikumar NCC dake Kano wuta, kuma sun sace musu kayan aiki.
Batagarin sun debi batiran solar masu 230, wasu AC, wasu kuma computer wasu kuma kujeru, kai a kewayen da wakilin Alfijir labarai yayi ya tabbatar mana da cewar bayan yashe kayan office din sun kuma kunna masa wuta.
Allah ya kyauta ameen.





Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇
https://chat.whatsapp.com/ELQRQyq1zGn7zpAVP8DwNj