Gwamnan jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, tare da mai martaba sarkin Kano, Malam Muhammad Sanusi II, sun gabatar da Sallar Idin babbar Sallah a Masallacin Idi na Sheikh Ahmad Tijjani dake Ƙofar Mata a Kano.
Sarkin wanda ya jagoranci Sallar Idin ya isa gidan Shattima a kan doki tare da rakiyar É—imbin magoya baya inda ya gaisa da gwamnan jihar, tare da zagayen hawan Idi wanda ake yi bisa al’ada.














For more information about Alfijir labarai you can follow us at 👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇
https://chat.whatsapp.com/ELQRQyq1zGn7zpAVP8DwNj