Gobara ta kone wani sashe na gidan tsohon Gwamnan Kano Malam Ibrahim Shekarau a Daren Lahadi.
Kakakin tsohon Gwamnan Dr Sule Yau Sule ya tabbatarwa da faruwar Lamarin ga manema labarai, sai dai yace tsohon gwamnan na cikin koshin lafiya.
Tuni dai jami’an kashe gobara suka yi nasarar kashe wutar, Kuma babu rahoton jikkata ko rasa rai.
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇
https://chat.whatsapp.com/IUuk7jeH4yvAkwOmbOCSfl