Daga Aminu Bala Madobi
Matar nan ƴar ƙasar Peru – mai fafutukar taimaka wa mutane wajen kashe kansu, wadda ke tsananin jin jiki a asibiti, ta rasu.
Alfijir Labarai ta rawaito matar mai suna Ana Estrada ta mutu ne bayan da likitanta ya ba ta maganin da ta saba sha fiye da ƙima.
Rahotanni sun ce a cikin wata sanarwa da lauyanta ya fitar, ya ce ta rasu ne ta hanyar da take fata, domin dai tana ta ƙoƙarin ganin ta kashe kanta tsawon shekaru takwas dasuka gabata, hakan bai yiwu ba, sai ayanzu.
Ana Estrada dai ƙwarararriya ce a ɓangaren sanin hallayar dan adam ta kuma yi fama da jinya ta tsawon shekaru.
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijir Labarai 👇
https://chat.whatsapp.com/CJ2q8cmhhOxFY6OEgwV5vk
