Mai Martaba Sarkin Kano Alh Aminu Ado Bayero CFR CNOL JP yana farin cikin gayyatar daukacin Al’umma zuwa wajen Daurin auren yayansa da za ayi.
Daurin aure na farko :
Sunusi Aminu Ado Bayero tare da Rumana Nasiru Ado Bayero Wanda za ayi a fadar Mai Martaba Sarki a ranar juma’a 26/4/2024 da karfe 10.
Daurin aure na biyu :
Abdulkadir Nasiru Ado Bayero da Hadiza Abba Sayyadi Ruma Wanda za a gudanar a jihar Katsina a ranar Asabar 27/4/2024 da karfe 1:30 na Rana.
Allah ya bada ikon halarta. Allah ya Sanya Alheri a wannan aure. Allah ya Basu zaman lafiya ameen.


Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijir Labarai 👇
https://chat.whatsapp.com/CJ2q8cmhhOxFY6OEgwV5vk