Ta Sake Faruwa! Yanzu Haka An Sace Daliban Tsangaya A Sokoto

ALFIJIR 1

Kwanaki biyu da sace Daliban Makarantar gwamnati a karamar hukumar Chikun dake jihar Kaduna, wanda har yanzu ana ta taƙaddamar yanda za’a karbo su.

Alfijir labarai ta rawaito yanzu haka ‘yan bindiga sun kwashi almajirai daga wata makarantar Allo da ba a san iyakarsu ba a Sokoto.

Shugaban makarantar tsangayar da ke kauyen Gidan Bakuso a karamar hukumar Gada Liman Abubakar ya ce kawo yanzu ba su ga almajirai 15 tun bayan farmakin na ‘yan bindigar na Asubahin Asabar din nan.

Cikakken Bayani na nan tafe…

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijir Labarai 👇

https://chat.whatsapp.com/CJ2q8cmhhOxFY6OEgwV5vk

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *