Kwamishinan ya bada umarnin dakatar da albashin malaman GSS Gabasawa nan take
Alfijir labarai ta rawaito kwamishinan ilimin jahar Kano, Hon Umar Haruna Doguwa ya kai ziyarar bazata zuwa makarantar GSS Gabasawa a safiya ta litinin 5/01/2024.
Da misalin karfe 8:45 na safe kwamishinan ilimi yakai ziyara amma malamai 5 kawai ya samu a makarantar, nan take ya bada umarnin tsaida albashin dukkan malaman da basu zo ba sannan da rubuta musu takardar tuhuma.
Kamar yadda Abba Rabi’u Gwarzo mai magana da yawun Kwamishinan
Kwamishinan ilimin jahar Kano ya sanyawa hannu.
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇
https://chat.whatsapp.com/H3iC9eVfJI012LJzvCQn5
