Allah ya yiwa Alh Ghali Umar Na’aba tsohon kakakin majlisar wakilai ta Najeriya Rasuwa jiya Talata Cikin dare a Abuja.
Marigayin ya rasu ne bayan ya Sha fama da rashin lafiya
Za a sanar da jana’idar sa a yau Laraba Allah ya jikansa da rahama Allah yasa aljanna ce makoma Allah ya bawa iyalansa hakuri.
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇
https://chat.whatsapp.com/H47OrRBUPHYEeNqV0vwlQp