Da Dumi Duminsa! kotu koli ta saka ranar fara sauraran shari’ar kano

FB IMG 1701255525486

Alfijir labarai ta rawaito kotun kolin najeriya ta saka ranar alhamis 21 ga wannan wata domin ji daga kowane bangare na jam’iyyun da suke kara gaban kotu.

Kotun Kolin Nigeria ta sanya ranar Alhamis 21 ga watan nan domin fara sauraran shari‘ar takaddamar kujerar gwamnan Jihar Kano

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijir Labarai 👇

https://chat.whatsapp.com/K8z1chFesJeCf99QehWJPo

One Reply to “Da Dumi Duminsa! kotu koli ta saka ranar fara sauraran shari’ar kano”

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *