Innalillahi wa inna ilaihirraji un Allah ya yiwa Haj Aisha Bello shahararriyar yar jarida rasuwa

FB IMG 1702279975331

Allah ya yiwa Kwararriya kuma shaharriyar yar Jarida mai Karanta labarun kasa a tashar yalabijin din NTA, Hajia Aisha Bello Mustapha rasuwa a daren Lahadi.

Za a yi jana’izarta yau Litinin a masallacin kasa dake Abuja, bayan idar da Sallar Azahar.

Allah ya jikanta da rahama Allah ya gafarta mata

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇

https://chat.whatsapp.com/H47OrRBUPHYEeNqV0vwlQp

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *