Allah ya yiwa Aminu S Bono Director A Kannywood Rasuwa. Ya rasu a yammacin yau Litinin, bayan yanke jiki da yayi ya faɗi jim kaɗan bayan dawowarshi daga aiki.
Makusantanshi sun tabbatarwa da rasuwar jarumin masana’antar ta Kannywood.
Muna rokon Allah ya jikanshi ya gafarta masa yasa Aljanna makoma.
For More information you can join us on
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
Group Whatsapp Alfijir Labarai 👇
https://chat.whatsapp.com/H47OrRBUPHYEeNqV0vwlQp