Ibtila’i! Gobara Ta Tashi A Kasuwar Gamboru Da Ke Maiduguri

📸Gamboru Market

Babbar Kasuwar Gamboru ta yi gobara bayan wata biyar da wata gobara ta lakume bangaren kasuwar

Gobara ta tashi a a Babbar Kasuwar Gamboru da ke Maiduguri a Jihar Borno.

A safiyar Lahadi gobarar ta tashi, wata biyar makamanciyarta ta cinye wani bangare na kasuwar.

Zuwa lokacin da wakilinmu ya turo mana rahoto, gobarar tana nan tana ci.

Karin bayanin na tafe.

Aminiya

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇

https://chat.whatsapp.com/H47OrRBUPHYEeNqV0vwlQp

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *